Olusegun Obasanjo
Bola Ahmed Tinubu ya zamo na farko da ke da masu magana da yawunsa guda uku tun lokacin Shagari. Jerin masu magana da yawun shugabannin Najeriya.
An kammala zaben Ondo kuma APC ta yi nasara a 2024. Ganduje, Obasanjo na cikin waɗanda suka samu nasara. PDP, Umar Damagun na cikin waɗanda suka yi asara.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Olusegun Obasanjo kan cewa Bola Tinubu ya gaza da ya yi. Fadar shugaban kasa ta ce Tinubu na gyara matsalolin Obasanjo
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce ya kamata a kori shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Mahmood Yakubu da wasu jami'an hukumar.
Olusegun Obasanjo ya caccaki tsarin mulkin Bola Tinubu ya raɗa masa suna Baba go slow. Obasanjo ya ce yana shaida yadda kasa ta rikice a mulkin Bola Tinubu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya dura a Kano domin halartar daurin auren diyar Sanata Rabi'u Musa, Dr. Aisha Rabiu Musa Kwankwaso.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya fadi gwagwarmayar takara da yayi a zaben 1999. Obasanjo ya yi fatan alheri ga dan takarar APC a zaɓen Ondo.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Atiku Abubakar ya fadi wanda ya yi kokarin sulhunta shi da Olusegun Obasanjo a lokacin mulkinsu a Najeriya.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya ce kwata-kwata bai da wata jam'iyyar siyasa da yake goyon baya inda ya ba yan Najeriya shawara.
Olusegun Obasanjo
Samu kari