Olusegun Obasanjo
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi shagube ga Olusegun Obasanjo. Garba Shehu ya caccaki Obasanjo kan maganganun da yake yi.
Tsohon shugaban APC, Salihu Lukman ya bukaci Obasanjo, Buhari, Gowon, IBB, Jonathan, Abdussalam Abubakar su taru su kifar da Tinubu a zaben 2027.
Jam'iyyar APC ta yi martani kan ziyarar da Rabi'u Kwankwaso da Donald Duke suka kai ga Obasanjo a kan siyasar Najeriya. APC ta ce ziyarar ba za ta ba ta tsoro ba
Tsohon dan takarar shugaban kasa a NNPP, Sanata Kwankwaso ya kai ziyara ta musamman har gidan tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo a Abeokuta.
Olusegun Obasanjo ya soki shugabanni bisa jawo talauci a ƙasa. Ya ce ƙalubalen da ake fuskanta sun samo asali daga cin hanci da rashawa, wanda ya ce dole a magance.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya yi wa Janar Yakubu Gowon martani. Obasanjo ya ce bai taba sanin cewa Gowon ya nemi ka da a kashi ba.
Tsohon shugaban kasa, Janar Yakubu Gowon ya bayyana jin dadinsa da ganin Olusegun Obasanjo ya mulki Najeriya a 1999 bayan ya fito daga gidan yari.
Yan siyasa kamar Ali Ndume, Atiku Abubakar, Olusegun Obasanjo Rabi'u Kwankwaso sun rike wuta ga gwamantin Bola Tinubu kan wasu tsare tsaren da ya kawo.
Jigon PDP, Bode George ya gargadi hadimin Bola Tinubu a ɓangaren sadarwa, Bayo Onanuga kan cin mutuncin tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo.
Olusegun Obasanjo
Samu kari