Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Majalisar wakilan Najeriya ta yi watsi da ikirarin da wasu 'yan majalisar Amurka ke yi na yi wa Kiristoci kisan kiyashi. Ta bayyana cewa karya ce tsagwaronta.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta bukaci gwamnatin tarayya ta kawo karshen kisan da ake yi wa Kiristoci. Ta bukaci a ba su kariyar da ta dace.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN ta karyata zargin cewa ana kisan Kiristoci, tana cewa hare-haren ‘yan ta’adda bai shafi addini ba kwata-kwata.
Sanata Ali Ndume ya dauki hanyar kawo karshen labaran karya da ake yada wa a kasashen waje a kan zargin kashe kiristocin Najeriya saboda addininsu.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai halarci jana'izar shugaban APC, Farfesa Nentawe Yilwada a Filato. Zai gana da shugabannin Kiristocin Arewa a Jos.
Bishop Matthew Hassan Kukah ya ce Najeriya ba za ta kawo ƙarshen ta’addanci da karfin bindiga kaɗai ba, yana mai jaddada bukatar amfani da sulhu da adalci.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce babu wani kisan kiyasin addini da ake yi a Najeriya, ya ce duk irin jita-jitar da ake yadawa karya ce don ta da hankula.
A labarin nan, za a ji cewa Remi Tinubu ta sanar da irin wahalhalu da kiyayyar da ta sha a lokacin da Bola Tinubu ke takara da tikitin Muslim-Muslim.
Wasu miyagun yan bindiga da ba a san manufarsu ba sun yi awon gaba da matar fasto a yankin karamar hukumar Obi da ke jihar Nasarawa, sun hada da wata bakuwa.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari