Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Bola Tinubu da kungiyar matasan kiristocin Najeriya sun yi watsi da zargin shugaban Amurka, Donald Trump.
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta fito ta yi bayani kan rahotannin da ke cewa wasu 'yan ta'adda sun fille kan shugaban kungiyar kiristoci ta CAN.
Shugaban coci kuma babban malamin addinin Kirista, Fasto Enoch Adeboye, ya bayyana cewa masu ba Shugaba Bola Tinubu shawara, ba sa gaya masa gaskiya.
Babban lauya mai kare hakkin dan Adam, Femi Falana, ya karyata shugaban kasar Amurka kan zargin kisan Kiristoci a Najeriya. Ya ce bai da wata hujja.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta jihohin Arewacin Najeriya ta bukaci a tsaya a kalli kalaman shugaban kasan Amurka, Donald Trump, da idon basira.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na LP, Peter Obi ya bukaci Najeriya da Amurka su zauna su tattauna domin hada kai wajen kawo karshen ta'addanci a kasar nan.
Donald Trump ya yi barazanar kai hare-haren Amurka a Najeriya saboda zargin kashe Kiristoci. Tinubu ya yi bayani cewa Najeriya na kare ‘yancin addini.
Shugaban kasan Amurka, Donald Trump, ya sanya Najeriya cikin jerin kasashe masu babbar matsala, biyo bayan zargin da ake yi na yi wa Kiristoci kisan kare dangi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu taba nuna gazawar tsohon Shugaba Goodluck Ebele Jonathan wajen kare rayukan Kiristocin Najeriya daga kashe-kashe.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari