Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Kungiyar Kiristocin Arewa a jihohi 19 ta CHAIN ta goyi bayan kudirin harajin Bola Tinubu inda ta ce kudirin ba ya adawa da Arewa. Ta bukaci a hada kai a Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun hutu domin bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnatin ta ware ranaku uku domin gudanar da bukukuwan.
Gwamma Douye Diri na jihar Bayelsa ya bai wa ma'aikatan gwamnati hutu daga ranar 24 ga watan Disamba, 2024 zuwa 30 ga wata, ya taya su murnar kirismeti.
NSCDC ta tura jami’ai 1,850 zuwa Kogi don ba da tsaro a lokacin bukukuwan karshen shekara. An bukaci jama’a su ba jami'an hadin kai domin wanzar da zaman lafiya.
Bayan lika banar 'Jesus ba Allah ba ne' da aka yi ta ce-ce-ku-ce, babban masallacin Lekki da ke jihar Lagos ya cire takardar tare da ba al'umma hakuri.
Zakaran da Allah ya nufa da cara! Fafaroma Francis ya tsallake shiryayyen harin hallaka shi. Ya fadi kokarin da 'yan sandan Iraqi su ka yi a ziyarar da ya kai kasar.
Hukumar ƴan sanda reshen jihar Taraba ta tabbatar da mutuwar mutum uku sakamakon wani rikicin da ya kaure tsakanin mabiyan coci guda 2 ranar Lahadi.
'Yan bindiga sun kashe fasto a Kwara yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa jana'iza. Sun yi garkuwa da wasu mutum uku kuma suna neman Naira miliyan 30 kudin fansa.
Sarkin Musulmi da kungiyar CAN sun bukaci a hukunta masu daukar nauyin ta’addanci, sun bukaci ayi adalci wajen rabon albarkatun ƙasa don cigaban Najeriya.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari