
Arsenal







Sanin kowa ne a yanzu cewa harkar kwallon kafa ya girmama sosai ta yadda ba wai yara ko matasa bane kadai ke goyon bayan kungiyoyin kwallon kafa ba, a’a, har ma da manyan mutane, kamar yadda Atiku Abubakar ya tabbatar.

A ‘Yan wasan kwallon kafa 30 da su ka yi zarra wajen kyautar Ballon D’or. Liverpool ta na da ‘yan wasa 7, Man City 5, Real Madrid da Juventus da Ajax sun samu 2. Bayern Munchen da Arsenal 1.

Dazu nan tsohon Kocin Arsenal ArseneWenger ya samu babban aiki bayan ya ajiye koci. Shehin kwallon watau Wenger ya dawo kwallon kafa bayan ya karbi aikin FIFA a shekara 70.

Majiyar Legit.ng ta ruwaito an gano gawar ne a wani sabon gida da Elneny ke ginawa a birnin Mahalla El Kubra na kasar Misra, don haka dan kwallon baya zama a gidan, amma mahaifinsa ne ya ci gano wannan gawa, kuma ya kai ma jami’an

Fitaccen dan wasan kwallon kafa na kulob din Arsenal, Mesut Ozil da Kolasinac sun ranta ana kare don neman mafaka bayan an wasu mutane da ake tunanin 'yan fashi ne sun kai musu hari da wukake, ranar Alhamis 25 ga watan...

Idan ku na bibiyar mu a 'yan kwanakin nan za ku ji an fara jin kishin-kishin din cewa wasu manyan 'Yan wasan Barcelona irin su Messi da Iniesta za su tashi.

Magoya bayan Kungiyar na nuna cewa ba su ji dadin abin da ake yi a kulob din. Real Madrid ta doke Barcelona gida da waje kuma ga rashin Neymar da sauran su.

An ima za a gwabza tsakanin Madrid da Barce a wasan Super cup. Dan wasa Ronaldo zai dawo bakin aiki bayan ya zauna a benci a wasan su da Manchester United.

Barcelona na neman wanda zai maye gurbin tsohon Dan wasan ta Neymar da ya tashi. Daga ciki akwai iIrin su Coutinho, Dembele, da Mpape har da su Griezman.
Arsenal
Samu kari