Arsenal
A karon farko Arsenal ta kasa samun tikitin shiga gasar cin kofin zakarun Turai ta badi duk da doke Everton 3-1 da ta yi a ranar Lahadi a wasan karshe na gasar
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila ta sayi wani yaron dan kwallo da asalin kasar Najeriya mai shekaru 13, Lateef Omidji daga kungiyar Rotterdham
Dan wasan Arsenal, Serge Gnabry, ya koma Werder Bremen da murza-leda, sai dai ba a bayyana kudin da aka sayi dan kwallon ba.
Kungiyar Arsenal na neman wani dan wasan tsakiya, mai suna Miguel Almiron dan Kasar Paraguay mai shekaru 22 da haihuwa da ke bugawa Lanus FC
Kwararren lamba taran nan na Man Utd, Ibrahimovic na bukatar kwallo daya kacal domin ya ajiye tarihin da ya fi tsawon shekaru 90 da Kungiyar
Granit Xhaka yayi kokarin kwace kwallo har sau shida a hannun abokan hamaiyya, amman abun ya gagara inda daga karshe yayi mugunta harso hudu
An haifi Kanu Nwankwo a ranar Tsohon da ga watan Agustan 1976. Ga wasu abubuwa da suka shafi dan wasan da watakila ba ka taba sani ba