Peter Obi
Jam'iyyun adawa bakwai ne suka hada kansu karkashin kungiyar hadakar jam'iyyu (CCPP) don kawo karshen mulkin APC a Najeriya. Hakadakar za ta bunkasa dimokuradiyya.
Peter Obi ya dauki lokaci mai tsawo yana ta sukar gwamnatin APC. Kashim Shettima ya fitar da jawabi cewa Peter Obi mayaudari ne, har yanzu yake haushin rasa zabe.
Tsagin jam'iyyar Labour Party (LP), ya yi wa Peter Obi, wankin babban bargo kan yadda yake yawan sukar gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Kotun daukaka kara ta yi hukunci kan shari'ar zaben Majalisar jihar Abia inda ta tabbatar da nasarar dan jam'iyyar PDP, Dennis Rowland Chinwendu a zaben.
Jam'iyyar Labour Party (LP) ta zargi kotun koli da kasa yanke hukunci a karar da Peter Obi ya daukaka. Jam'iyyar ta bayyana hakan a matsayin abun takaici.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya yi magana kan yiwuwar samun dan kabilar Igbo a matsayin shugaban kasa.
Farfesa Farouq Kperogi ya yi bayanin dalilin da ya sanya Peter Obi da Atiku Abubakar suka kasa yin nasara a kan Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kotu.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia tun bayan hawanshi mulki bai taba zama a sabo ko tsohon gidan gwamnati ba, daga kauyensu ya ke gudanar da mulkin jihar.
Cibiyar CLE ta dakatar da Jami'ar Baze da ke Abuja saboda wasu dalilai da dama da su ka hada kammala karatun digiri a cikin shekaru uku kacal wanda ya saba wa doka.
Peter Obi
Samu kari