London
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sha fama da jinya tun yana kan karagar mulki, ya ce bai tana ciwo irin wanda ya yi a shekarar 2017 ba.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da cewa an dage jana'izar shugaba Muhammadu Buhari daga Litinin zuwa Talata kafin dawo da shi Najeriya daga London.
Wani karamin jirgi ya yi hatsari a filin jirgin saman Southend da ke London. A gefe guda Shettima da Gbajabiamila sun isa Ingila domin karbar gawar Buhari da ya rasu
Zahra Buhari ta balle da kuka a gaban asibitin London yayin da aka tabbatar da rasuwar mahaifinta, tsohon shugaban Najeriya, lamarin da ya girgiza ‘yan Najeriya.
A yau aka sanar da mutuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari bayan ya shafe wani lokaci yana jinya a birnin London da ke kasar Birtaniya a nahiyar Turai.
Shugaba Bola Tinubu ya ba mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima umarnin zuwa London domin rako gawar tsohon shugaba, Muhammadu Buhari da ya rasu ranar Lahadi.
Yanzun nan muke samun labarin cewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rasu a asibitin da yake jinya a London. Buhari ya rasu a ranar Lahadi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya samu lambar yabo a Birtaniya. An ba Abba Kabir lambar yabo ne a birnin London kan samar da abubuwan more rayuwa.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya je London duba lafiyar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa umarnin shugaba Bola Ahmed Tinubu.
London
Samu kari