London
Kungiyar tattara bayanan gwaninta watau GWR ta tabbatar da mutuwar mutumin da ya fi kowa tsufa a duniya, John Tinniswood, yana da shekara 112 da haihuwa.
Kungiyar kwallon kafar Manchester United ta kori kocinta, Erik Ten Hag. An bayyana rashin cin wasanni a matsayin dalilin korar Erik Ten Hag daga Manchester
Bayan tafiyar Tinubu hutu an yi jita jitar cewa Tinubu ba shi da lafiya yana asibiti, an kara kudin fetur kuma an yawaita kiran Tinubu da T-Pain ciki har da Atiku.
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa, Dakta Doyin Okupe ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya je Birtaniya domin hana ƴan siyasa tsoma baki a sauya ministoci.
Bola Ahmed Tinubu zai tafi hutu kasar Birtaniya. Bola Tinubu zai shafe mako biyu yana hutawa a birnin London. Ana sa ran Tinubu zai dawo Najeriya a16 ga Oktoba
Barayi sun sace jakar hannun ministar yan sanda a kasar Birtaniya yayin wani taron jami'an tsaro. Dame Diana Johnson tana magana ne kan illar sata a lokacin.
Sarkin Kano, mai martaba Muhammadu Sunusi II ya kammala karatunsa a fannin shari'ar addinin musulunci da ya fara bayan tsige shi a 2020 a birnin Landan.
Gwamnatin Birtaniya na gayyatar dalibai daga Najeriya da wasu kasashen waje domin neman tallafin karatu daga Chevening gabanin zangon karatu na 2026-26.
Sunan tauraron mawakin Afrobeats, Wizkid ya sake bazuwa a yanar gizo bayan da wani bidiyo na katafaren gidansa da ke Landan ya bazu. Mutane sun yi tsokaci.
London
Samu kari