
Jirgin Sama







Wasu fusatattun fasinjoji a ranar Litinin, 9 ga watan Mayu, sun tare kofar shiga filin jirgin Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, saboda tsaikon da aka samu na tashi.

An samu tangardar tashin jirgi a filin jirgin sama na Fatakwal, Omagwa lokacin da tayar jirgin Dana Air da ya nufi Legas ta kama wuta yayin da yake kokarin tash

Yayinda ake shirye-shiryen shiga bukukuwan karamar sallah, kamfanonin jiragen sama da dama sun kara farashin kudin tashin su. Lamarin ya fi shafar zuwa arewa.

Fasinjojin sun makale a sashin cikin gida na filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas, bayan da jirgin Max Air ya gaza tashi, kamar yadda aka tsara.

Shugaban majalisar dinkin duniya, Antonio Guterres yayi Allah wadai da harin da wasu tsagerun yan bindiga suka kai jirgin Abuja-Kaduna, wanda ya haddasa mutuwar

Wata majiya ta alakanta faruwar lamarin ga harin da aka kai a kusa da filin jirgin Kaduna a karshen makon jiya, inda aka barnar abubuwa da dama a cikinsa...
Jirgin Sama
Samu kari