Gwagwalada Abuja
Jama’an gari sun sace abinci da aka tarwatsa wurin ajiyan kaya a birnin Abuja. Bisa dukkan alamu jami’an tsaro ba su ankara da wuri ba ko kuwa ba a iya kai dauki ba.
AEDC yana barazanar yanke wutan Aso Villa, barikin sojoji saboda rashin biyan kudin wutar lantarki. Daga yanzu zuwa 28 ga Fubrairu ake bukatar a biya duk wani bashi.
Hukumar gudanarwar babban birnin tarayya Abuja (FCTA) ta ba 'yan kasuwa da ke kan titin N16 a Gwarinpa wa'adin kwanaki biyar su kwashe 'yan komatsansu.
Magaji Mohammed, wani basarake a yankin Gwagwalada a Abuja ya b awa minista Wike sarautar Sarkin Yaki saboda yadda daga zuwansa ya ɗaɗdako aiki a karkara.
Rundunar yan sandan babban birnin tarayya Abuja, sun bayyana rahoton garkuwa da mutane a rukunin gidaje na River Park, Abuja a matsayin kanzon kurege.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun bude wuta a babban titin Abuja inda suka yi awon gaba da wani mutum a hanyarsa na zuwa gida.
Ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike, ya sanar da batun kama wasu masu yiwa yan bindigar da suka addabi mazauna babban birnin Abuja leken asiri.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da mutane uku bayan harbe wani dan banga a Barangoni da ke Bwari a babban birnin tarayya Abuja.
Nyesom Wike ya ce mutanen da ke zaune a yankin Nuwalege su bar gidajensu domin za a rusa su. Rundunar sojojin sama su ka bukaci a tashi unguwar Nuwalege.
Gwagwalada Abuja
Samu kari