Gwagwalada Abuja
Yayin da wasu 'yan kasar nan su ka fara zanga zanga a Neja da babban birnin tarayya Abuja, 'yan majalisa sun sanya ranar da za su yi taron gaggawa.
Kungiyar yarbawa ta Afenifere ta samu baraka tsakaninta, inda aka samu bangarori biyu su na adawa da juna a kan zanga-zangar adawa da manufofin shuganan kasa,.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya fara tattaunawa da matasan birnin domin kakkabe ra'ayinsu na shiga zanga-zanga saboda illarsa.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya bayyana matakin da ya dauka na koyar da sana'a domin yaki da ta'addanci da samar da zaman lafiya a jihar Katsina.
Rundunar yan sanda a birnin tarayya Abuja ta tabbatar da fadowar gini kan wasu mutane a yammacin jiya Litinin. Hadarin ya yi sanadiyyar jikkata mutane uku.
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja sun nuna cewa ginin wani fitaccen otal a Garki ya ruguje ranar Litinin, 1 ga watan Yuli kuma da yiwuwar rasa rayuka.
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki (KEDCO) ta maka kungiyar masu sarrafa kayan abinci na kasa (MAN) gaban kotun babbar tarayya da ke Abuja saboda jawo asara.
Yayin da 'yan Najeriya ke ta wayyo-wayyo saboda tsananin rashi da hauhawar farashi, an gano fadar shugaban kasa ta sayi tayoyin mota na miliyoyin Naira.
Mazauna rukunin gidajen Trademore da ke Lugbe a titin filin jirgin saman Nnamdi Azikwe sun shiga fargaba bayan mamakon ruwan sama ya shanye gidajensu.
Gwagwalada Abuja
Samu kari