
IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida







Tsohon Shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya.), ya bayyana cewa Najeriya fa yanzu tana rugujewa hannun jahilan shugabanni.

Tawagar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun kaiwa tsohon shugaban kasa amulkin sojoji, Ibrahim Badamasi Babangida, ziyara a gidansa da ke garin Minna.

Tsohon shugaban kasan Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida, ya bayyana goyon bayan sa ga tsohon shugaban majalisa, Bukola Saraki kan takarar shugabancin kasa.

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma jigon jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yya kai ziyara wajen tsohon shugaban kasan mulkin Soja, Janar Ibrahim Babangida.

Asiwaju Bola Tinubu ya gana da IBB kan batun tsayawarsa takara a zaben 2023 mai zuwa. An ce sun shiga tattaunawa jim kadan bayan isowarsa jihar ta Neja yau.

Janar Sani Abacha, wanda ya mulki kasar nan daga 1993 har zuwa rasuwar sa a 1998, ya yaudari 'yan siyasa kafin ya dare mulki, kamar yadda Janar IBB ya tabbatar.
IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Samu kari