IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Tsohon gwamnan Sokoto, Attahiru Bafarawa ya gana da tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida a shirin kaddamar da kungiyar Arewa Cohesion
Yayin da ake ranar dimukraɗiyya a kowace ranar 12 ga watan Yuni, dan marigayi MKO Abiola ya bayyana yadda Janar Ibrahim Babangida ya roke su gafara.
Dogarin tsohon shugaban kasa Sani Abacha, Manjo Hamza Al Mustapha ya yi bayani kan yadda aka samu gawar Abacha da rusa zaben Abiola a mulkin IBB.
Hajiya Maryam Sani Abacha ta fito ta yi magana kan zargin da ake yi na cewa mijinta, marigayi Sani Abacha ya sace dukiyar Najeriya lokacin da yake shugaban kasa.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa su tattauna da Janar Ibrahim Badamasi Babangida kan soke zaben ranar 12 ga watan Yunin 1993.
A sabon littafinsa, Sule Lamido ya ci gyaran Janar Ibrahim Babangida. Za a ji kuma tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya roƙi Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Iyalan marigayi Janar Sani Abacha sun gargadi tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Babangida da ya daina bata sunan mahaifinsu musamman a littafinsa.
Charles Udeogaranya ya ce littafin Babangida ya share hanya ga samar da shugaban ƙasa daga kabilar Ibo a 2027. Ya nemi APC, PDP su tsayar da dan yankin a zaben.
Wani tsohon babban soja a mulkin Janar Ibrahim Babangida Babangida ya Caccaki IBB bayan fitar kaddamar da littafin da aka yi a birnin Tarayya, Abuja.
IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Samu kari