Zaben Najeriya
Reno Omokri ya shawarci dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi kgan yadda zai shawo kan Musulmai su zabe shi a 2027 tare da manta abin da ya yi.
Stanley Ekezie, wani jigo a jam'iyyar PDP a jihar Imo, ya ce masu zaɓe ne suka jefa Najeriya a mawuyacin halin da take ciki ta hanyar zaben gurbatattun 'yan siyasa.
Jam'iyyar APC reshen birnin Abuja ta bukaci Shugaban Tinubu ya gargadi Ministan Abuja, Nyesom Wike kan nada 'yan PDP mukamai madadin 'ya'yan jam'iyyar.
Tsohon mai magana da yawun rusasshen kwamitin kamfen Atiku/Okowa na PDP, Daniel Bwala ya ce saida Najeriya sannan ƴan siyasa za su sanu fagen fafatawa.
Duk da cewa babu wata doka a Najeriya da ta hana tsofaffin gwamnoni neman zama sanatoci, amma manazarta na ganin kamar sun mayar da abun al'adar su.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, da wasu manyan ƴansiyasa kamar Sanata Abdul'aziz Yari sun fara yunƙurin yadda za a kawar da APC.
An taba samun mace da ta hau kujerar Gwamna a tarihin kasar nan, yanzu mata 6 za su dare wannan kujera har da Akon Eyakenyi wanda Sanata ce a majalisar dattawa.
Bayan kammala binciken kwakwaf, Gaskiya ta bayyana kan zargin wawure dala miliyan 6.2 daga bankin CBN da aka cire da saka hannun bogi na Buhari a 2023.
Kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi, Babayo Akuyam da mataimakinsa Ahmed Abdullahi sun yi murabus daga mukamansu bayan dawowar Suleiman da Dahiru.
Zaben Najeriya
Samu kari