Jihar Abia
Mafi yawan gwamnoni na korafi kan yadda suke samun jiharsu bayan tsohuwar gwamnati ta sauka, Gwamnan Abia ya magantu kan yadda ya samu tashi jihar.
Mazauna birnin Aba na jihar Abia sun cika da murna bayan sun yi bankwana da dauke musu lantarki. Hakan ya faru ne bayan fara aikin kamfanin samar da wutar lantarki.
Jami'an 'yan sanda a jihar Abia sun kama wani tsoho mai shekaru 70, Marcel Udeh, kan zargin kashe 'dansa saboda ya cinye abincin da ya rage masa a tukunya.
Babbar jam'iyar adawa ta ƙasa PDP ta rasa ɗaya daga cikin manyan ƙusoshinta a jihar Abia yayin da tsohon mataimakin kakakin majalisar dokoki ya sauya sheka zuwa APC.
Wasu miyagun ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun halaka fitaccen lauya, Barista Victor Onwubiko, yayin da yake hanyar komawa jihar Abia daga Imo.ranar Asabar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bukaci al'ummar Najeriya da su karfafa hadin kan da ke tsakanin su domin samar da dawamammen ci gaba a kasar.
An yi garkuwa da wasu matafiya daga Umuahia na jihar Abia a cikin wasu manyan motocin alfarma guda biyu a karamar hukumar Olalamaboro ta jihar Kogi.
Yan bindiga sun sace mataimakin VC na jami'ar jihar Abiya watau ABSU yayin da ya tsaya shan mai a wani gidan mai tare da mai ɗakinsa, babu wani bayani har yanzu.
Hon. Destiny Nwagwu dan jam'iyyar LP wanda Kotun Daukaka Kara ta rusa zabensa ya ce babu mai hana shi komawa kujerarsa a zaman Majalisar jihar Abia.
Jihar Abia
Samu kari