Jihar Abia
Aaron Uzodike, sabon ɗan majalisar dokokin jihar Abia da aka ba rantsuwar kama aiki a makon nan ya musaɓta cewa yana shirin sauya sheƙa zuwa Labour Party.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, a ranar Alhamis, ya gudanar da wani sauyi a majalisar jiharsa jim kadan bayan rantsar da sababbin kwamishinoni shida.
Jam'iyyar PDP a jihar Abia ta yi nasarar kwace ikon Majalisar dokokin jihar bayan samun karin mamba daya da aka rantsar a jiya Talata 13 ga watan Agustan 2024.
Majalisar Wakilai ta yi magana kan jita-jitar da ake yadawa na baraka tsakanin Shugabanta, Hon. Tajudden Abbas da mataimakinsa, Hon. Benjamin Kalu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a zaben 2023, Dakta Cosmos Ndukwe ya sauya sheka zuwa APC wanda Hon. Benjamin Kalu ya karbe shi jihar Abia.
Gwamna Alex Otti ya bayyana shirinsa na rusa sabon gidan gwamnatin da ya gada na makudan kuɗi, ya ce tsarin ginin bai yi daidai da al'ummar jihar Abia ba
Gwamna Alex Otti na jihar Abia, ya bayyana dalilin kauracewa gidan gwamnati da ke Umuahia, sai dai ya yi aiki daga gidansa na kashin kansa da ke Umuehim Nvosi.
Kwamishinar lafiya ta jihar Abia, Dr. Ngozi Okoronkwo ta miƙa takardar murabus sama da wata guda bayan Gwamna Alex Otti ya dakatar da ita daga aiki.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari kan jami'an 'yan sanda da ke aikin sintiri a jihar Abia. Miyagun sun hallaka Sufeton 'yan sanda da wasu mutum uku.
Jihar Abia
Samu kari