A ranar 15 ga watan Disamba, 2025, wa'adin da INEC ta ba jam'iyyu na tsaida 'yam takara a zaben gwamnan Osun ya cika, za yi zaben a shekarar 2026.
A ranar 15 ga watan Disamba, 2025, wa'adin da INEC ta ba jam'iyyu na tsaida 'yam takara a zaben gwamnan Osun ya cika, za yi zaben a shekarar 2026.
Gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu, ya ce 'yan kudu ba za su goyi bayan duk wata jam'iyyar siyasa da ta zabi dan takarar shugaban kasa na arewa a zaben 2023 ba.
A matsayin jam’iyya da ke ba da lada ga masu yi mata biyayya, APC mai mulki na iya ba Femi Fani-Kayode damar tsayawa takarar shugaban kasa ko mataimakinsa.
Gwamnan Ebonyi ya yi wa Fani-Kayode kaca-kaca, yace ba shi ne ya jawo shi APC ba. Dave Umahi yace Fani-Kayode bai san lokacin da ya fice daga jam’iyyar APC ba
Tsohon mataimakin gwamnan Nasarawa, a lokacin mulkin gwamna, Tanko Almakura na farko, Chief Luka Barau Dameshi, ya sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC.
Shugaban watsa labarai kuma daraktar harkokin jama’a na NCF, Dr. Yunusa Tanko, a ranar Alhamis, 16 ga Satumba, ya tabbatar da cewa za a bayyana sabuwar tafiya.
A jiya tsohon Minisan harkokin jirgin saman Najeriya, Femi Fani-Kayode ya bayyana babban dalilin barinsa PDP, yace a da bai san Buhari ba ne, yanzu ya gane shi.
Mai bai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman kan harkokin siyasa, Babafemi Ojudu, bai ji dadi ba bayan Femi Fani-Kayode ya koma jam’iyyar APC.
Sanata Shehu Sani wanda ya wakilci mazabar Kaduna ta Tsakiya a Majalisa ta 8 daga 2015 zuwa 2019, ya koma jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP), Daily Trust
Jam’iyyar APC tana cigaba da mamaye jam’iyyun hamayya. Gwamnonin PDP 3 ne suka tsallako jirgin APC bayan sun ci moriyar PDP, wanda ya girgiza kowa a siyasa.
Siyasa
Samu kari