Majiyoyi sun ce shugaba Bola Tinubu ya ƙi bukatar sanatoci na samun tikitin takara kai tsaye, yana mai jaddada cewa gwamnonin jihohi su na da ikon yanke hukunci.
Majiyoyi sun ce shugaba Bola Tinubu ya ƙi bukatar sanatoci na samun tikitin takara kai tsaye, yana mai jaddada cewa gwamnonin jihohi su na da ikon yanke hukunci.
An samu kotu da ya hana Bello Hayatu Gwarzo yin takara a PDP. Kotu ta sharewa Kwankwasiyya hanya a takarar kujerar Shugaban PDP a Arewa ana daf da yin zabe.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin PDP kuma gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya ce abu ɗaya ya rage shugaban ƙasa Buhari ya yi, wanda za'a tuna da shi bayan 2023.
Gamayyar kungiyoyin masu goyon bayan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar sun shawarci Turakin Adamawan ya hakura da yin takarar shugaban kasa a 2023.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, a kokarinsa na samun damar ɗarewa kujerar shugaban ƙasa a 2023, ya kai ziyarar neman goyon baya jihar Katsina.
Fitaccen ɗan siyasa kuma tsohon sakataren jam'iyyar LP na ƙasa, Kayode Ajulo, ya ce mataimakin shugaban ƙasa ya fi dacewa ya dora daga inda Buhari ya tsaya.
A ranar Laraba, Shugabannin jam'iyyar APC sun bawa gwamnan Jihar Osun, Adegboyega Oyetola kyautan takobi, banmi, taburma da ruwa daga rafin Oluminrin a matsayin
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa, ya marawa takarar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na son zama shugaban kasar Najeriyaa babban zaben 2023 baya.
Kungiyar Arewa ta CNG ta bayyana rashin amincewarta ga wasu maganganun da gwamnan jihar Ondo ya yi. Ta ce hakan na nuni da yana kin Arewa da tsarin dimokradiyya
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari tare da jam'iyyarsa ta APC sun nemi kotu ta yi watsi da karar da aka shigar wacce ke neman a tsige shugaba Buhari a daura At
Siyasa
Samu kari