Wani jirgin sama dauke da fasinjoji ya gamu da hatsari a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano. An yi kokarin ceto mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama dauke da fasinjoji ya gamu da hatsari a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano. An yi kokarin ceto mutanen da ke cikinsa.
Sabuwar rigima na kunno kai tsakanin bangaren Gwamna Siminalayi Fubara da Ministan Abuja, Nyesom Wike, kan batun rabon mukaman kwamishinoni a Rivers.
Mutane sun ga ta kansu yayin da ‘yan bindiga su ka rika barin wuta a babban birnin jihar Ebonyi. Wasu miyagu ne su ka rika harbe-harbe a hanyar Enugu-Abakaliki.
Rahoto da ke iso mu ya nuni da cewa, ana ci gaba da sa ido domin ganin ranar Juma'a, ranar da yankin Yarbawa za su zauna su zabi wanda suke so APC ta ba tikiti.
Yayin da wasu ke shirin shiga tseren takara wasu har sun fara karɓan Fom ɗin takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar APC, jam'iyyar ka iya tara Biliyan N2bn.
A daren Talata, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakuncin tsohon gwamnan jihar Legas kuma dan takarar shugaban cin kasa, Bola Ahmed Tinubu, a Abuja.
Gabanin zaben 2023, Sanata Shehu Sani ya ce yiwuwar shugabancin kasar nan ya koma kudu ya ta'allaka ne da shawarin manyan jam’iyyu biyu (APC da PDP) su fito da
Mohammed Ali Ndume, Sanata mai wakiltar mutanen kudancin Borno a majalisar dattawa, ya ce Arewa za ta fi amfana idan mulki ya koma kudu a shekara mai zuwa.
Adams Oshiomhole zai tsaya takarar Shugaban kasa, zai ayyana shirinsa. Hadiminsa, Victor Oshioke ya bada sanarwar da yawun bakin Tsohon Gwamnan na jihar Edo.
Kawunan jiga-jigan APC ya rabu kan kokarin da ake na tsayar da shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan a matsayin dan takarar shugaban kasa na yarjejeniya.
Takarar gwamnan jihar Kano ya dauki wani sabon salo, Salihu Tanko Yakasai zai nemi gwamna a 2023. Tsohon Mai ba Gwamna Ganduje shawara ya shiga tseren 2023.
Siyasa
Samu kari