A labarin nan, za a ji yadda batun shugaban INEC, Joash Amupitan ke kara ɗauajr hankulan ƙungiyoyi masu zaman kansu domin neman a yi bincike kan alaƙarsa da APC.
A labarin nan, za a ji yadda batun shugaban INEC, Joash Amupitan ke kara ɗauajr hankulan ƙungiyoyi masu zaman kansu domin neman a yi bincike kan alaƙarsa da APC.
Tsagin ADC a jihar Adamawa ya dakatar da Atiku Abubakar da Babachir Lawal daga jam'iyyar a yau Litinin, 13 ga Afrilu, 2026, kan zargin janyo rarrabuwar kai.
Tsohon gwamnan jigar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yace yana jin kwarin guiwar nasara a zaben shugaban kasan 2023 domin tsamo kasar nan daga kakanikayi.
Mai neman zama shugaban ƙasa a inuwar PDP ya gana da jagororin arewacin Najeriya yayin zuwansa Kaduna, yace zai kawo karshen matsalar tsaro da sauran kalubale.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu, yace gwamnatinsa ba zata nuna gajiya wa ba har sai al'umma sun samu tsaro.
Tsohon Gwamnan CBN, Sanusi Lamido Sanusi a ranar Asabar, ya sanar da ‘Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu cewa bashi da jam’iyyar siyasa.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar LP a Kano, Bashir Ishaq ya ce jam'iyyarsa ta gama shirin yiwa Sanata Kwankwaso, Gwamna Ganduje da Aminu Wali ritayar siyasa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nanata cewa dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, ba shi kadai bane dan takarar jam’iyyar gabannin zaben 2023.
Kungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP su biyar da ake kira (G5) da ke neman a yi adalci da daidaito a jam'iyyar sun tafi Spain don yin wani taro mai muhimmanci. An t
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu, ya tabbatar da cewa ya karba N100 miliyan da daga wani Gwamnan PDP amma bai karba N1 biliyan daga kowa ba.
Jam'iyyar APC ta rasa daruruwan mambobinta a gudunmar Adewole a karamar hukumar Ilorin ta yamma a jihar Kwara, sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP mai adawa.
Siyasa
Samu kari