Shugaban kasa Bola Tinubu ya gana da gwamnonin APC a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, yayin da jam’iyyar ke ƙara shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya gana da gwamnonin APC a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, yayin da jam’iyyar ke ƙara shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027.
Gwamnatin jihar Kano ya ja hankalin magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da su natsu, kada au kuskura su taba mutuncin jagoran Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Kwankwaso.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya tsige Sanusi Surajo Kwankwaso daga matsayin mai ba shi shawara kan harkokin siyasa, ya maye gurbinsa da Mustapha Bakwana.
A labarin nan, za a ji cewa wasu kungiyoyin matasan Ka Kwankwasiyya sun bayyana aniyarsu na aiki kafada da kafada da gwamna Abba Kabir Yusuf duk da ya bar NNPP.
Ana ci gaba da tone-tone bayan ficewar Gwamna Abba Kabir daga jam'iyyar NNPP, Sanata Rufai Hanga ya bayyana matsayarsa akan rikicin Kano da kwankwasiyya.
Jam'iyyar APC reshen jihar Kano ta yi magana kan yiwuwar shigowar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa cikinta. Ta bayyana cewa tana maraba da shi da tawagarsa.
A labarin nan, za a ji Kwamishina mai kula da bunkasa harkokin kiwo, Aliyu Isa Aliyu ya bana jerin mutanen da ke bayyana adawa ƙarara da Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Kwamishinan kasa da tsara birane, Hon. Abduljabbar Umar da kwamishinan kananan hukumomida masarautun Kano sun bi sahun Gwamna Abba Kabir Yusu, sun bar NNPP.
Wanda ya kafa jam'iyyar NNPP, Dakta Bonieface Aniebonam, ya bayyana cewa gwamnan Kano, Mai girma Abba Kabir Yusuf bai yi murabus daga jam'iyyar ba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi magana kan makomar jam'iyyar PDP a zaben shekarar 2027. Ya ce masu sukar jam'iyyar za su sha mamaki a zaben 2027.
Siyasa
Samu kari