A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce tsohon mataimakinsa, Aminu Abdussalam Gwarzo ya so ya kore shi daga kan kujerar gwamnan Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce tsohon mataimakinsa, Aminu Abdussalam Gwarzo ya so ya kore shi daga kan kujerar gwamnan Kano.
Wani fasto daga Abia, Solomon Emeka Eliyah, ya yi hasashen cewa Peter Obi na da babbar dama ya lashe zaben shugaban kasa na 2027 idan aka gudanar da zabe na gaskiya.
An samu sabani wajen gudanar da zaben tsaida ‘Dan takaran APC a jihar Anambra. Idan aka tafi a haka, APC za ta iya rasa Gwamna kamar yadda ta yi a Zamfara.
Yayin da guguwar ficewa daga jam'iyyar adawa ta PDP take ƙara ƙarfafa a yanzun, wani jigon APC mai mulki, Muhammad Barde, ya bayyana komawarsa PDP a Gombe.
Jam'iyyar PDP ta nemi kotu a Abuja da ta karbe kujerar gwamna Matawalle da ta mataimakinsa bisa saba dokar jam'iyyar na ficewa daga PDP zuwa jami'iyyar PDP.
Jam’iyyar APC ta dauki matakin da zai harzuka Jiga-jigan da ta a Zamfara saboda ta burge Bello Matawalle, a halin yanzu siyasar Zamfara ta rikide, an kori kowa.
Jam’iyyar PDP ta ba Lauyan nan da ya tsayawa Bukola Saraki a kotu aiki a rikicin siyasar Zamfara inda ta ke so ya karbo mata kujerun wadanda su ka koma APC.
Yayin da guguwar sauya sheƙa take ƙara girma a faɗin Najeriya, wani jigon babbar jam'iyyar hamayya PDP a jihar Imo, Mr Lemmy Akakem, ya sauya sheƙa zuwa APC.
Gwamnan Kano Ganduje ya dakatar da kungiyar masu bashi shawari na musamman saboda rikicin da ya faru tsakanin jagororin kungiyar. Gwamna Ganduje ya koka kan rik
Sanata Grace Bent, wacce ta wakilci Adamawa ta Kudu a ranar Asabar, 10 ga watan Yuli, ta sauya sheka daga PDP zuwa All Progressives Congress (APC) a garin Yola.
Sanata Sani Musa, mai wakiltar Yankin Sanatan Neja ta Gabas, na samun gagarumin goyon baya daga masu ruwa da tsaki na APC don ya zama shugaban jam'iyya na kasa.
Siyasa
Samu kari