Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Kotu ta yi watsi da kara kan Rotimi Akeredolu
Breaking
Kotu ta yi watsi da kara kan Rotimi Akeredolu
daga  Salisu Ibrahim

Babban kotun tarayya dake Abuja ta yi watsi da karar da a ka shigar kan a kori gwamnan jihar Ondoa karagar mulki. Kotun tayi gagara gamsuwa da hujjar mai kara.