Shugabannin Rasha da Ukraine sun amince da tsagaita wuta na sa'o'i 32 bayan shafe shekaru suna yakar juna. Vladimir Putin ya ce an yi haka ne saboda Easter.
Shugabannin Rasha da Ukraine sun amince da tsagaita wuta na sa'o'i 32 bayan shafe shekaru suna yakar juna. Vladimir Putin ya ce an yi haka ne saboda Easter.
Nasiru Yusuf Gawuna da Sheikh Barista Ishaq Adam Ishaq sun gana da Rabiu Kwankwaso a Abuja a wata tawaga. Mai magana da yawun gwamnan Kano ya yi magana kan ziyarar.
Gwamnan Kogi ya ce akwai bukatar Tinubu ya bar matasa su karbi ragamar Najeriya, ya ce abin da ya kamata shi ne Bola Tinubu ya hakura, ya kyale yara suyi mulki.
Mutane sun wayi gari da fastocin Gwamna Abdullahi Ganduje da Yemi Osinbajo a Kano. Wata kungiya tana so Yemi Osinbajo da Gwamnan jihar Kano su yi takara a 2023.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, gwamnatin shugaba Buhari na amfani da EFCC wajen cin zarafin wadanda suke mambobin PDP a kasar saboda cimma bukatar kashin kai.
Tsohon shugaban majalisar dattijai, Ken Nnamani, bai ji dadin rashin samun nasarorin jam'iyyar APC a jihar Enugu ba. Ya ce jam'iyyar ba ta ci zabe a jihar ba.
Femi Fani-Kayode ya dawo yana cewa Isa Pantami ‘danuwansa ne, bayan yi masa kaca-kaca. Tsohon Ministan ya hadu da shi a wajen auren su Yusuf Buhari a Bichi.
Ganin ana ruguntsumi Olusegun Obasanjo ya je Afghanistan, ya dawo babu ko kwarzane, shiyasa Prince Uche Secondus ya je wurin Olusegun Obasanjo a ranar Alhamis.
Za a ji wasu su na tuhumar Yakubu Dogara da bai dade wa da barin PDP ba da rashin adalci a APC. Bangaren Yakubu Dogara sun musanya wannan zargi da ake yi masu.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan yace dole APC ta cika alkawuran da ta yi wa jama’a. Ahmad Lawan ya na ganin hakan ne zai sa APC ta zarce a 2023.
Za ayi shari’a da Shugaban APC na rikon kwarya, Mai Mala Buni a wani Kotun Abuja. Lauya yace babu inda doka ta ba Abubakar Malami dama ya nada Shugaban APC
Siyasa
Samu kari