A labarin nan, za a ji hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, ta fara zurfafa bincike a kan wani tsohon dan majalisa da ake zargi da yada labarin karya kan tsaro.
A labarin nan, za a ji hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, ta fara zurfafa bincike a kan wani tsohon dan majalisa da ake zargi da yada labarin karya kan tsaro.
Jama'a sun cika da mamaki bayan Shugabar karamar hukumar Obanliku na Kuros Riba, Evangelist Margaret Inde, ta baiwa manoma tallafin fatanya, adda da doya daya.
Jam’iyyar PDP tace an saci biliyoyi NNPC, NHIS, NEMA, NIMASA, da kuma FIRS. PDP ta ce tonon sililin da Rotimi Amaechi ya yi wa Gwamnatin Buhari ya gaskata ta
Mambobin majalisar dokokin jihar Anambra shida karkashin inuwar jam'iyyar All Progressives Grand Alliance sun sauya sheka daga jam'iyyar zuwa APC mai mulki.
Gwamnan jihar Bayelsa ya bayyana cewa, Najeriya na fuskantar matsalolin tsaro na siyasa baya ga ta 'yan bindiga, tayar da kayar baya da sauran munanan laifuka.
Jam’iyyar PDP ta yi kira ga Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) da ta binciki George Akume kan zamba yayin da yake gwamnan jihar Benue.
Mutanen yankin kudu sun roki shugaba Buhari da ya saukaka hanyar da za ta sa shugaban kasa na gaba ya fito daga yankin kusu maso gabashin Najeriya a zaben 2023.
Ana rade-radin PDP za ta ba mutumin Arewa dama ya rike mata tuta a 2023. Tsohon Mai bada shawara a kan harkar shari’a yace PDP za ta dauki matakin da ya dace.
PDP ta gabatar da wasu bukatu uku da ta ke da su gaban Gwamnan Ribas yayin da aka ji an fara kokarin yin sulhu inda kwamitin David Mark ya zauna da wasu manya.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party reshen jihar Legas ta rasa wasu manyan jiga -jigan ta da suka hada da shugaban jam'iyyar, Adegbola Dominic da Muiz Dosumu.
Siyasa
Samu kari