Manjo Janar Rabe Abubakar ya mutu ne a hannun 'yan bindiga bayan fiye d kwanaki 10 da sace shi a Katsina, tuni aka dauko gawarsa aka birne shi a Katsina.
Manjo Janar Rabe Abubakar ya mutu ne a hannun 'yan bindiga bayan fiye d kwanaki 10 da sace shi a Katsina, tuni aka dauko gawarsa aka birne shi a Katsina.
Kazalika, sanarwar ta kara da cewa rundunar soji ta tabbatar da hakan, sannan ta gano cewa mayakan kungiyar Boko Haram kan tattaru a cibiyar domin tsara yadda
Hausawan karamar hukumar Chikun na jihar Kaduna sun nemi gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ya samar musu da masarauta domin suma su ci gashin kansu.
Mun ji cewa wani Dan wasan Barcelona ya kamu da cutar COVID-19 daf da wasan Bayern Muni an yi maza an killace ‘Dan wasan kwallon Barcelona da ya harbu da cutar.
Kungiyar yan kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze NdIgbo ta bayyana cewa shugabanci kasa kawai take sha'awa ba ballewa daga Najeriya ba da wasu ke ta ikirari.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta bai wa jama'ar kasar damar daukar makamai a yayinda ake tsaka da fama da rashin tsaro.
Oke ya bayyana cewa bincikensu ya karkata ne wajen samun hujjoji da bayanai a kan ciyar da dalibai 'yan makaranta da aka gudanar a karkashin shirin NSIP bisa ja
Da yawan masu zaben suna sayar da kuri'arsu akan kudin da bai wuce N500 ko N1,000 ba, a mafi akasarin rumfunan zaben, musamman rumfuna masu lamba PU 004, UNG Ma
Jami'an yan sanda a jihar Taraba sun cafke wani tsohon najadu da ya saci yarinya yar shekara 11 inda yake lalata da ita da kuma bayar da ita haya ga wasu mazan.
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Kano, SEMA, ta gargadi mazauna wasu kananan hukumomi a kalla 20 a jihar su tsaftace magudanan ruwansu don kare ambaliyar ruwa
Labarai
Samu kari