Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Ministan birnin tarayya Abuja, Muhammadu Musa Bello, ya bayyanawa majalisar dattawan tarayya cewa ya kashe kimanin bilyan 29 domin dakile cutar Korona a Abuja.
Gwamnonin yankin arewa maso gabas karkashin jagorancin Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba sun yi na'am da kiran Gwamna Zulum na amfani da sojin haya a yankin.
Gamayyar kungiyoyin Arewa CNG a ranar Talata ta yi Alla-wadai da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari kan yadda rashin tsaro ya tabarbare a Arewacin Najeriya.
Ayodele Fayose ya yi zargin cewa mambobin majalisar wakilai za su dandanakudarsu a hannun gwamnatin tarayya kan sammaci da suka aikewa Shugaba Muhammadu Buhari.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce Najeriya tanada duk wasu abubuwan da ya kamata ta samu don ta daukaka. Ya sanar da hakan a ranar Talata.
A shekarar 2014 aka nada shi a matsayin babban darektan hukumar NCAA, inda ya shafe shekaru 5 yana jagoranci kafin ya mika mulki ga shugaba mai ci, Kaftin Musa
Mata masu gudun hijira daga kauyakun jihar Zamfara sunce yunwa da sanyi zai iya ajalin su da yaransu, bayan 'yan bindiga sun kone musu gidajensu, Daily Trust.
Iyalan wani babban dan kasuwa daga jihar Katsina, mazaunin Kaduna, Mahdi Shehu, sun bayyana cewa yana cikin matukar hatsari bayan kama shi da 'yan sanda sukai.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta dake wani mutum da ya kware wurin satar motoci ta hanyar saka wa mutane bindiga. Ya kwace motoci 18 a cikin kwanaki 90 a Jos.
Labarai
Samu kari