Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Sifeta janar na ‘yan sanda, Alkali Usman ya gabatar da takardun rahoton bincike gaban hukumar ‘yan sanda dangane da shugaban IRT, Abba Kyari wanda aka dakatar.
'Yan fashi da makami a jihar Kano sun kai farmaki gidaje a jihar Kano domin tafka barna. 'Yan sanda sun fatattakesu yayin da suke kokarin kutsawa gidan mutane.
Akwai yuwuwar mutane masu tarin yawa sun rasa rayukansu yayin da wasu suka samu raunika yayin da mayakan ta'addancin Boko Haram suka kai farmaki Askira Uba.
Wasu mutum biyu a jihar Bauchi sun maka tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Kalu, kan ƙin bayyan shaawar tsayawa takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023.
Wasu 'yan bindiga da ba a san su waye sun farmaki wasu masu sarautar gargajiya, inda suka sace malamin fada da wani sarkin gargajiya a wani yankin jihar Imo.
Jami'an rundunar yan sanda reshen jihar Ogun sun tabbatar da damke waus ma'aurat mata da miji bisa zargin siyar da jaririn su N50,000 ga wata mata da ake nema
Fitaccen gagararren dan bindiga, Bello Turji, a halin yanzu ya nakasa sakamakon raunikan da ya samu yayin da jiragen yakin soji suka kai farmaki maboyarsu.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya jaddada kokarin da gwamnatinsa take na kakkabe duk wasu yan ta'adda dake neman tada zaune tsaye a faɗin jiharsa ta Kogi.
Shugaban karamar hukumar Wushishi da ke jihar Neja, Danjuma Suleiman Nalango, ya umarci a rufe makarantun gwamnati na firamare, sakandare da jami’o’in yankin.
Labarai
Samu kari