Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Aisha Muhammadu Buhari ta bayyana cewa 'yan uwa da abokan arziki da sun cika fadar shugaban kasa da 'ya'ya da jikokinsu. Ta ce an so a koreta a Aso Villa.
Gwamnatin Jihar Filato, ta janye dokar hana tuka adaidaita sahu a garin Jos da kewaye tare da sassauta dokar hana zirga-zirga, a Karamar Hukumar Jos ta Arewa.
Kungiyar likitoci mazauna kasa sun bayyana gwarin gwiwarsu kan mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo cewa shi ne zai iya magance matsalar da suke fuskanta.
Hukumar shirya jarabawar shiga jami'a, JAMB, ta bayyana cewa jami'ar Ilori da jami'ar Legas, Akoka ne jami'o'i biyu da dalibai sukafi neman shiga a Najeriya.
'Yan bindigan da ake zargin sun tsere ne daga daga yankunan Bakura - Talata Mafara na jihar Zamfara, sun kai hari ƙaramar hukumar Dange Shuni a Sokoto sun sace
Da yake fira da manema labarai, kwamishinan yaɗa labaru na jihar Zamfara, Ibrahim Dosara, ya bayyana cewa magance yan bindiga ya zo da sauki bayan katse sabis.
Mataimakin dirakta a hukumar cigaban fasahar ilmin halitta watau National Biotechnology Development Agency (NABDA), Mr Christopher Orji, da alamun ya halaka.
'Yan fashin daji da ke addabar jama'a mazauna Zamfara kuma fitinarsu ta sa aka rufe makarantu a jihar sun fara mayar da ajujuwan makarantu zuwa mafakar su.
Gwamnatin tarayya ranar Talata ta musanta batun gwamnatin tarayya tana rike da albashin likitoci da sauran ma’aikatan lafiya inda yace zancen kanzon kurege ne.
Ministan kwadago da samar da aiki ya zauna da kungiyar JOHESU ta malaman asibiti. Chris Ngige yace an ci ma matsaya a kan albashi da alawus da shekarun ritaya.
Labarai
Samu kari