Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS), sun samu nasarar yin caraf da wasu mambobin kungiyar 'yan ta'addan ISWAP. An cafke mutanen ne a cikin jihar Legas.
Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS), sun samu nasarar yin caraf da wasu mambobin kungiyar 'yan ta'addan ISWAP. An cafke mutanen ne a cikin jihar Legas.
A labarin nan, za a ji cewa rikakken dan daba mai shekaru 26 ya fada hannun rundunar sandan Kano, Abba Fiya ya fadi mutanen da ya kashe a jihohi uku.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Yahaya ya mayar da martani kan yawan cin hanci da rashawa a Najeriya da yadda ya yi kamari sosai a cikin tsarin gudanarwar mu.
Gwamnatin jihar Imo ta ja kunnen 'yan tawayen IPOB a kan su tsaya a mazauninsu yayin kai ziyarar shugaban kasa Muhammadu Buhari jihar a ranar Alhamis mai zuwa.
Daya daga cikin lauyoyin hukumar tsaron farin kaya DSS, I. Awo, ya bayyanawa kotu cewa yan fashi sun kwace takardar karar da hadiman Sunday Igboho suka shigar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyara jihar Imo, wannan yasa matasa a jihar suka yi alwashin cewa, za su fito kwansu da kwarkwata domin tarbar shugaban.
Mutum bakwai daga cikin iyalan Alhaji Alhassan Adam, Sarkin Kajuru, sun kubuta daga hannun miyagun masu garkuwa da mutane bayan kwashe watanni biyu a hannun su.
Shari’ar da ake yi tsakanin Gwamnatin Ribas da FIRS ta kawo sauyi a jihohi. Nyesom Wike ya kai Gwamnati kara, yana so FIRS ta kyale jihohi su rika tattara VAT.
Wasu 'yan bindiga biyar sun rasa rayukansu bayan ’yan bindiga sun bude musu wuta a kan babbar hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari a ranar Talata, a Jihar Kaduna.
Dubbannin yan kasuwa sun cika kasuwar Kawo dake cikin jihar Kaduna ranar Talata, inda suka yi fatali da umarnin gwamnatin Kaduna na dakatar da harkokin kasuwar.
Domin cigaba da tabbatar da wanzuwar adalci, hukumar jin dadin ma'aikatan sashen shari'a ta jihar Borno ta sallami Alkalan kotun shari'a biyu. rahoton The Punch
Labarai
Samu kari