Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tuna baya kan wata alfarma da shugaban masa Bola Ahmed Tinubu ya nema wajensa. Ya ce kai tsaye ya ce masa ba zai yi ba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tuna baya kan wata alfarma da shugaban masa Bola Ahmed Tinubu ya nema wajensa. Ya ce kai tsaye ya ce masa ba zai yi ba.
Labarin da ke shigo mana da dumi duminsa na nuna cewa Sarkin Sudan na masarautar Kontagora a jihar Neja, Alhaji Saidu Umaru Namaska, ya rigamu gidan gaskiya.
Katsina - rundunar yan sanda reshen jihar Katsina ta bayyana cewa jami'ai sun cafke wani kasurgumin ɗan bindiga da wasu yan leken asiri da dama a faɗin jihar.
Mutanen garin Magama da ke Karamar Hukumar Jibiya ta Jihar Katsina sun yi wa shi wannan dan bindiga mai suna Baleri dirar mikiya ne bayan ya je siyan kwayoyi.
Labarin dake shigowa da duminsa na nuna shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dira Owerri, babbar birnin jihar Imo da safiyar Alhamis, 9 ga watan Satumba, 2021.
Malama Zainab Jafar Mahmud Adam ta haifi yaro a makon nan. Idan za a tuna shekara daya da ya wuce, kaninta Abdulmalik ya rasu, an dawo da sunan marigayin.
Wani sanata ya shawarci mambobin NYSC da cewa ya kamata su koma su koyi sana'a domin rike kansu kasancewar babu ayyuka hannun gwamnatin Najeriya yanzu kam.
Tsagerun Neja Delta za su shiga yajin-aiki idan aka shafe mako ba a biya su albashi. Gwamnati ta na biyan Tsagerun da suka ajiye makamai, an samu cikas a yanzu.
Kungiyar Miyetti Allah ta koka kan yadda gwamnati ke son hana kiwo a fili. Ta ce kudin saniya daya zai koma kusan N2m idan aka haramtawa Fulani kiwo a fili.
Shugaba Buhar ya sallami wasu jami'an gwamnati 5 a wannan shekarar ta 2021, wanda tuni ake ta cece-kuce kan wannan kora da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi.
Labarai
Samu kari