Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Aisha Muhammadu Buhari ta bayyana cewa 'yan uwa da abokan arziki da sun cika fadar shugaban kasa da 'ya'ya da jikokinsu. Ta ce an so a koreta a Aso Villa.
‘Yan bindiga sunyi ajalin wani sifetan ‘yan sanda sannan sun yi garkuwa da mutane 23 sakamakon wani hari da suka kai Unguwan Maje da Unguwan Laka, garin Chikun.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, a ranar Laraba ya caccaki takwararsa na jihar Ebonyi, Dave Umahi, wanda yace Allah ya Najeriya shugaba irin buhari a 2023.
Sanata mai wakiltar Neja ta arewa a majalisar tarayya, Mohammed Sani-Musa, a ranar Talata ya bayyana cewa ‘yan bindiga sun hallaka fiye da rayuka 300 a yankin.
Wani dan sanda ya harbe dan uwansa dan sanda a bakin aiki saboda samun sabani da suka tsakaninsu. Rundunar 'yan sanda ta ba umarnin mika shi zuwa cibiyar CID.
Kano - Jami'ar Bayero dake jihar Kano ta karawa shahrarren Malaman addinin Musulunci, Dakta Sani Umar Rijiyar Lemo matsayi zuwa na mataimakin Farfesan ilimi.
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta ce jami'an ta sun yi ram da wata Rumasau Muhammed mai shekaru 19 wacce ake zargi da soka wa wani Muhammed Adamu wuka.
Wani dattijo dan Najeriya ya bayyana burin rayuwarsa, ya ce abinda ke gabansa a yanzu bai wuce ya koyi karatu ba, kuma ya fashe da kuka kan rashin iya karatu.
Majalisar malaman Kano ta bayyana cewa ta nemi a rage buɗe masallatai barkatai a fadin jihar ne domin guje wa rarraba kai da zukatan al'umma daga wasu malamai.
Dr Ahmad Gumi, ya yi kira ga fulani a su tabbatar sun yi rajista sun kuma karbi katin zabe gabanin babban zaben 2023 da ke tafe a kasar, Daily Trust ta ruwaito.
Labarai
Samu kari