Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Garba Maidoki, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulki zuwa jam'iyyar ADC mai adawa.
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Garba Maidoki, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulki zuwa jam'iyyar ADC mai adawa.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya roki al'ummar jihar Borno su fito kwansu da kwarkwata du tarbi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a gobe.
Bincike ya nuna akalla Naira biliyan 499.32 aka yi asararsu ta dalilin dakatarwar da aka yiwa kamfanin sada zumunta na Twitter a Najeriya ciki 'yan watannin bay
Wasu malaman makaranta a jihar Ekiti sun fara tara kudin fansa domin ceto daya daga cikinsu da aka sace daga hannun miyagun 'yan bindiga. Suna tara N500 kowanne
Mazauna jihar Kaduna dake arewa maso yammacin Najeriya sun nuna goyon bayan su ga kalaman gwamnansu El-Rufai na tura yan bindiga can su haɗu da Allah (SWA).
Wasu mazauna a jihar Neja sun bar kauyukansu yayın da 'yan bindiga suka addabi yankin da hare-haren ta'addanci. Wasu mata sun haihu a kan tsaunuka cikin kunci.
Gwamnan jihar Kaduna yace za a biya ma’aikata kyautan kudin karshen shekara. Nasir El-Rufai yace kowane ma’aikaci da ke jihar Kaduna zai amfana da wannan bonus.
Za a ji wani mara lafiya mai karaya a kafarsa ya sace motar daukar marasa lafiya a Kano, an gano cewa wanda ya sace wannan mota wani mutumin garin Daura ne.
Murya ta bazu ta wani jami'in EFCC ya na sanar da kanin tsohon shugaban asusun sojin ruwa na Najeriya yadda zai bi ta hannun Malami domin a sakar musu asusansu.
Sulaiman Haruna, wani hadimin Aisha Buhari, ya musanta rade-radin da ke ta yawo na cewa uwargidan shugaban kasa Buhari, Aisha Buhari, ta na dauke da juna biyu.
Labarai
Samu kari