Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya garzaya da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan zuwa kotun koli bayan ta samu nasaraa kotun daukaka kara.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya garzaya da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan zuwa kotun koli bayan ta samu nasaraa kotun daukaka kara.
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Daruruwan maniyyata aikin hajji a jihar Kano na gudanar da zanga-zanga a Kano kan hana su kujerar hajji duk da cewar sun biya cikakken kudi na hajjin bana.
Shugaban Najeriya, Shugaba Muhammadu Buhari a jiya ranar Litinin ya rantsar da Olukayode Ariwoola a matsayin sabon mukaddashin shugaban Alkalan Najeriya CJN.
Majalisar dattawar Najeriya ta bayyana cewa zata gudanar da sabon bincike kan tsohon Alkalin Alkalan Najeriya, CJN Tanko Mohammad bisa zargin rashawa da sauran.
A kalla rayukan mutum uku ne suka salwanta a daren Litinin yayin da tanka dauke da mai ta yi bindiga a Lokoja, babban birnin jihar Kogi sakamakon gudun direban.
Mai Alfarma sarkin Musulmai, Alhaji Saad Abubakar na III, ya umarci ɗaukacin al'ummar musulmi su fara duban jinjirin watan Dhul Hijjah daga ranar Laraba, 29.
Wata babbar kotun tarayya dake Legas ta ki sauraron kararrakin lauya mai suna Malcolm Omirhobo sakamakon bayyana da yayi a gabanta da shigar bokaye don shari'a.
Tsohon gwaman mulkin soja na Jihar Kaduna, Kanal Shehu Dangiwa Umar (mai ritaya), ya nuna rashin amincewarsa da umurnin da gwamnan Zamfara ya bada na cewa mutan
Bayan rantsarda sabon muƙaddashin alƙalin alaƙalai na kasa, wasu bayanai da suke a takarsunsa ya jawo tambayoyi musamman batun fara karatun sa na Firamare.
Yanzu muke samun labarin aukuwar wata mummunar gobara a wani yankin jihar Legas, inda gobara ta kama wani katafaren ginin da ke kan titin Broad Street a jihar.
Labarai
Samu kari