Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Kungiyar limamai da malaman musulunci ta Ogun ta yi fatali da yunkurin maida makarantun mishin ga kiristoci, sun ce hakan rashin adalci ne ga musulmai.
Jolly Nyame, tsohon gwamnan jihar Taraba a cikin ranakun karshen mako ya samu tarbar girma daga jama'a bayan ya dawo Taraba bayan rangwame da ya samu a jihar.
Diyar sanata Ike Ekweremadu, tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, da ke tashin lafiya ta roki al'ummar Annabi da su taimaka mata da gudunmawar koda.
Jirgin sojojin saman Najeriya na Super Tucano ya gano wani asibiti da 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram ke jinya tare da iyalansu a Sambisa, ya ragargaji asibitin.
Shugaban hukumar tsaron Amotekun, Janar Kunle Togun (mai ritaya) ya sha alwashin amfani da nmomin daji wajen farmakan yan bindiga da ke addaban jihar da yankin.
Wani mutum ya kashe kan shi saboda rashin albashi, yanzu kimanin mutane 703, 000 ake rasa a fadin Duniya a irin wannan yanayi, kullum ana rasa mutum kusan 2000.
An damke wasu matasa biyu a jihar Adamawa kan laifin kisan wani tsohon dan shekara 85 da adda. Matasan masu suna Gayawan Danzaria 22 da ThankGod Obadia 18.
Matashin da bidiyonsa ya bayyana makon jiya ya samu tallafin rabin milyan daya daga hannun kungiyar tsaffin daliban jam'iar Ladoke Akintola LAUTECH, Ogbomosho.
Bayan sama da shekaru 30 da aure, wani magidanci ya sa an yi masu gwajin DNA inda ya gano cewa dukkanin yaransa 5 ba nasa bane. Matar tace an yi kuskure ne.
A ranar Litinin, Sanata Ifeanyi Ubah ya tabbatar da mutuwar wasu daga cikin hadimansa da masu tsaron lafiyarsa a yayin wani farmaki da aka kai wa tawagarsa.
Labarai
Samu kari