
Guaranty Trust Bank - Gtbank







Sabuwar zanga-zanga ta ɓarke a jihar Ogun kan ƙarancin kuɗaɗe a hannun mutane. Fusatattun masu zanga-zanga sun cinnawa wasu bankuna wuta inda suka ƙone ƙurmus.

Babban bankin Najeriya mai hakkin buga kudi da lura da kudin Najeriya ya karyata sanar da dukkan bankunan Najeriya cewa yanzu zasu iya karbar tsaffin kudade.

Babban bankin Najeriya (CBN) ya musanta barazanar da ake yaɗawa cewa za'a rufe wasu bankunan kasuwanci sabida karancin sabbin takardun N200, N500 da kuma N500.

Magana ta fara fitowa a kan zargin ICPC na samun sama da Naira miliyan 280 a wani banki a wani karin haske da bankin ya yi a shafinsa na Twitter a ranar Laraba.

Makonni biyu da suka wuce aka ba wani banki sababbin kudi, har yau ba su fito da kudin ba. CBN yana zargin sauran bankuna da kawo tasgaro ta hanyar boye Nairori

Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa mambobin kwamitin majalisar wakilan tarayya sun shiga zaman sirri da shugabannin bankunan Najeriya a Abuja.

Manyan bankuna biyu, First Bank of Nigeria da Guaranty Trust Bank, sun sanar da cewa ma'aikatansu a rassan ƙasar nan zasu fito aiki ranar Asabar da Lahadi.

Gwamnan bankin CBN ya girgiza yan Najeriya da dama yayinda wa'adi daina amfani da Naira ya kusanto. Yayind ake sa ran za'a dage ranar, ya ce sam ba za'ayi ba.

Wani mai saida kayan marmari ne yace bazai karbi sabon kudin da CBN, ya fito da shi ba ba, sabida yana zargin wannan kudin na jabu ne ba mai kyau ba ne jabu ne.
Guaranty Trust Bank - Gtbank
Samu kari