Babban bankin Najeriya CBN
Yadda ragurgujewar darajar Naira a Najeriya ya kara yawan bashin da ake bin kasar zuwa N30trn cikin shekara daya kacal daga watan Yunin 2023 zuwa Yunin 2024.
Masu PoS sun ƙara farashi saboda harajin EMTL na N50 akan N10,000. Suna samun kuɗi daga kasuwanni, gidajen mai, wanda ya tilasta kara kudin domin samun riba.
Majalisar wakilai ta umarci CBN da ta dakatar da sallamar ma’aikata 1,000 da biyan kudin sallama na N50bn, inda ta kafa kwamitin bincike kan lamarin.
Babban bankin Najeriya na CBN ya fara shirin sallamar ma'aikata kimanin 1,000 kuma zai ba su kudin ritaya sama da N50bn yayin sallamarsu kafin karshen 2024.
Gwamnatin tarayya ta fara cire harajin N50 kan kowace mu'amalar kudi ta N10,000. Kamfanonin Opay da Moniepoint sun fara aiwatarwa daga 1 ga Disamba.
Gwamnatin Tinubu ta karbo basussukan $6.45bn daga Bankin Duniya. Yanzu haka shugaba Bola Tinubu na neman kara karbo wani rancen. Masana sun shiga damuwa.
Babban banki watau CBN ya lashi takobin sa ƙafar wando ɗaya da duk bankin da ya gaza samar da isassun kudi ga kwastomominsa a wannan lokaci na karshen 2024.
Babbar Kotun Kano ta tanadi hukunci kan korafin da aka shigar game da kudin kananan hukumomin jihar inda kungiyar NULGE ke korafi kan CBN da ministan shari'a.
Babban bankin kasar nan ya shaidawa jama'a cewa ya na daukar matakin da ya kamata domin kawo karshen karancin Naira da ake fama da shi a sassa daban daban.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari