Ita Taga Soyayya: Yadda Mata Tsohuwa Tai Takanas Ta Nigeria Domin Ganin Saurayinta

Ita Taga Soyayya: Yadda Mata Tsohuwa Tai Takanas Ta Nigeria Domin Ganin Saurayinta

  • Lokaci ne na da jin dadi ga wata dattijuwar mace da ke zaune a kasar waje yayin da ta hadu da masoyinta
  • Matar ta tashi zuwa Najeriya don ganin masoyin nata da ta kira 'baby' kuma ta bayyana cewa soyayyar dar ce
  • Faifan bidiyo zuwanta da lokacin da sarayin nata 'dan Najeriya ya sa masu amfani da shafukan sada zumunta cece-cecekuce

Wata tsohuwa ce ta haifar da cece-cece kuce a yanar gizo bayan ta zo Najeriya don ganin mutumin da ta ke muradi.

A shafin tafi TikTok , ta ya'da faifan bidiyonta bayan ta isa isa filin jirgin saman Najeriya, tana bayyana cewa soyayya ce ta kawota.

Ta wallafa wani bidiyo da ta ke baza gashinta, inda ta ce haka ta ga masoyinta na yi.

Matar cikin zumudi ta ce ta kuma hadu da wasu yara a otel din da ta sauka.yayin da ta bayyana musu abinda ya kawota da kuma irin yadda take ji.

Masu amfani da yanar gizo sun tsorata da lamarin yayin da suka bata shawara kan masoyin nata, sunce ta jira zuwa kwanaki 90.

DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar

Mata Da Saurayi
Ita Taga Soyayya: Yadda Mata Tsohuwa Tai Takanas Ta Nigeria Domin Ganin Saurayinta Hoto: Tik-Tok
Asali: UGC

Ta amsa da cewa:

"Bana bukatar ace sai soyayya ta dashi tai dau tsawon lokaci har kwanaki casa'in."

Kalli bidiyon a kasa:

Masu amfani da kafofin watsa labarun sun mayar da martani ga bidiyon TikTok

NurseIzzy ya ce:

"A matsayina na 'dan Afirka, na fahimci gwagwarmayar komawa gida kuma na fahimci abin da ɗan'uwana yake yi."

2blessed2bStressed_1 ya ce:

"A gaskiya, dukkanmu muna son a ƙaunace mu kuma a wasu lokuta yana sa mu makance kan abubuwa. Ina yi muku fatan alheri."

Vee ya ce:

"Don Allah ku ziyarci bc abin zai sa nai hawaye."

Vida Marie ya ce:

"Wannan guys gasakiya kayi wani abu, gata kaman wata uwa kai kuma uba, amma fa kunci nasara."

Juni bug ya ce:

"Na ji ba dadi saboda wannan matar ana cin moriyarta, tana ganin soyayya amma ya labarin tikitin fita, Allah yasa bazai karaya ba".

Matar da ke zaune a kasashen waje ta yi tattaki zuwa Najeriya don baiwa masoyinta mamaki

A wani labarin kuma, Legit.ng ta hakkaito a baya cewa wata mata ta yi tafiyar ba- zata zuwa Najeriya domin ganin saurayintata.

Matar da ke zaune a kasar waje, ta ta ki 'daga kiran da ya yi mata, sabida lokacin tana kan hanyar zuwa Najeriya, da zimmar tai masa ba-zata.

A faifan bidiyon haduwar su, ta miko hannunta don rungumota, amma ya ya ja baya.

Sai da ya shafe lokuta yana kallonta sannan ya yadda ya mika hannunsa ya rungumeta

Asali: Legit.ng

Online view pixel