Bayan Mako Guda Amurka, Shugaba Buhari Ya Dawo Nanjeriya

Bayan Mako Guda Amurka, Shugaba Buhari Ya Dawo Nanjeriya

Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan kwashe mako duga a birnin New York, Amurka inda ya halarci taron gangamin majalisar dinkin duniya na 77.

Hotuna sun nuna shugaban kasan yana sauka jirgin Ariforce 001 tare 'dansa namiji daya tilo, Yusuf Buhari, da tsaleliyar Amaryarsa, Zahra Bayero.

Fadar shugaban kasa ta bayyana hakan a shafin gwamnatin tarayya na Tuwita.

Buhari Arrives
Bayan Mako Guda Amurka, Shugaba Buhari Ya Dawo Nanjeriya Hoto: Presidency
Asali: Twitter

Hotuna
Bayan Mako Guda Amurka, Shugaba Buhari Ya Dawo Nanjeriya Hoto: Presidency
Asali: Facebook

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

Buhari
Bayan Mako Guda Amurka, Shugaba Buhari Ya Dawo Nanjeriya
Asali: Twitter

Buhari
Bayan Mako Guda Amurka, Shugaba Buhari Ya Dawo Nanjeriya
Asali: Twitter

Buhari
Bayan Mako Guda Amurka, Shugaba Buhari Ya Dawo Nanjeriya
Asali: Twitter

Asali: Legit.ng

Online view pixel