Latest
Gwamnatin jihar Bauchi ta caccaki ministan harkokin kasashen waje na Najeriya, Yusuf Tuggar. Ta bayyana cewa gazawarsa ta jawo abin kunya ga Najeriya.
Muƙaddashin shugaban PDP na ƙasa, Ambasada Umar Iliya Damagum.ya ce jagororin PDP ciki har da ƴan BoT na da hann] a rigimar da ke faruwa a jam'iyyar adawar.
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya bukaci wadanda suka soki mulkin Muslim-Muslim na Bola Tinubu su nemi gafara saboda karyar da suka yada.
Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddammar da raba katin ATM ga mutane 23,000 a karkashin shirin tallafi na NSIP domin yaki da talauci. Ya kawo wasu shirin tallafi.
Jam'iyyar APC ta dauki matakin kora kan tsohon ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola daga jam'iyyar. APC ta kori tsohon gwamnan ne bisa zargin cin amana.
Kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) ta bayyana shirinta na yin zanga-zanga a ranar Talata, 4 ga watan Fabrairu, 2025 kan ƙarin kudin kiran waya da data.
Majalisar dokokin Kano ta bayyana rashin jin dadinta a kan yadda .sai aikata mugayen laifuffuka su ke neman mafaka a gine-ginen da ba a kammala su ba a fadin jihar.
Gwamnati ta rufe masallacin Hausawa na Agege da ke Legas yayin da bangarori uku ke takaddama kan wanda zai gaji marigayi babban limamin masallacin.
Gwamna Caleb Mutfwang na Plateau ya sallami kwamishinoni biyar daga majalisar zartarwa, inda aka nada sababbi domin maye gurbinsu ba tare da bata lokaci ba.
Masu zafi
Samu kari