Latest
Jami'an tsaro sun samu nasarar hallaka 'yan bindiga da masu garkuwa da mutane masu yawa a jihar Anambra bayan sun kaddamar da farmaki a maboysrsu.
Mutanen yankin Watuolo a karamar hukumar Ado na jihar Benue sun fito cikin dare sun yi farautar masu lalata wutar lantarki a Najeriya, an kama mugu guda daya.
Rahotanni daga ƙasar Amurka sun nuna cewa aƙalla mutum 18 aka tabbatar sun mutu da wasu jiragen sama biyu suka yi taho mu gama a Washinton DC a Amurka.
Gwamnonin PDP karkashin Sanata Bala Muhammad sun kira taron gaggaya a jihar Delta kan rikicin PDP. Za a yi taron ne bayan an ba hamata iska a taron PDP.
Malam Nasir El-Rufai ya ba hadimin Bola Tinubu, Daniel Bwala shawara kan rike muƙaminsa inda ya ce tun farko bai son muƙami a gwamnatin Bola Tinubu.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya koka kan yadda waau masu hakar ma'adanai suke da makamai da ababen fashewa. Ya ce hakan babbarɓbarazana ce.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da wasu kudi ya haura Dala biliyan daya da ya karbo daga bankin raya kasashen Afrika da zummar gyara matsalar wutar lantarki.
Shugaban majalissr amintattun PDP watau BoT, Sanata Adolphus Wabara ya jaddada buƙatar shirya taron NEC kamar yadda aka tsara domin warware rigingimu.
Dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore ya ki yarda da sharudan beli da aka ba shi bayan tsare shi. Ya ce ya fi Tinubu karfin iko a Najeriya a shekarun baya, a 1992.
Masu zafi
Samu kari