Latest
Tun bayan sanar da ƙarin kudin kira da kaso 50% da NCC ta yi, an samu manyan ƙungiyoyi da suka fara fito-na-fito da gwamnatin Bola Tinubu kan wannan mataki.
Hukumar tsaro ta farin kaya ya shiga rikicin masallacin Jami'ur Rahaman, wanda aka fi sani da Masjid Sahaba, inda aka gayyaci babban malamin nan, Bin Uthman.
Kungiyar kwadago ta ce za a fara zanga zangar karin kudin sadarwa a ranar 4 ga Fabrairu da misalin karfe 7:00 na safe a ofisoshin NCC ko majalisun jihohi.
Oba OmoTooyosi ya ce bai dace a kafa shari'ar Musulunci a Kudu maso Yamma ba, yana mai cewa dimokuradiyya ce kadai za ta tabbatar da zaman lafiya.
Mai alfarma sarkin Musulmi ya ayyana Juma’a 31 ga Janairu 2025 a matsayin 1 ga Sha’aban yayin da kwamitocin duban watan suka kasa ganin jinjirin watan.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana yadda yan Najeriya suka watse musu yayin kamfen siyasa a jihar Rivers da ke Kudancin Najeriya.
An yi mamaki da Atiku Abubakar bai halarci taron PDP na Arewa maso Gabas ba. PDP na shirin kawo gyara a shugabancinta don tabbatar da sulhu da karfafa jam’iyya.
Atiku Abubakar ya ce Tinubu na daf da kama 'yan adawa baki daya da ya cafke Omoyele Sowore da Farfesa Yusuf Usman. Atiku ya ce Tinubu na son dakile yan adawa.
Tsohon gwamnan jihar Osun kuma jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Bisi Akande, ya ce ba da yawun Muhammadu Buhari ba Osinbajo ya yi takara da Tinubu.
Masu zafi
Samu kari