Latest
Wnai jirgin sama dauke da mutane ya gamu da hatsari a kasar Amurka. Jirgin wanda yake dauke da mutum shida ya rufto a tsakiyar birni a ranar Juma'a.
Shugaban IPAC, Yusuf Ɗantalle ya bukaci Atiku Abubakar ya ba ɗa hakuri a bainar jama'a kan ikirarin da ya yi cewa shugabannin adawa sun karɓi kuɗi daga APC.
'Yan Najeriya da suka zamo bakin haure a Amurka sun ce suna buya a gida domin kaucewa kamun da shugaba Donald Trump ya sa a yi wa bakin haure a kasar.
Gwamnonin PDP sun sha alwashin kwace mulki a zaben 2027 mai zuwa. Gwamnonin PDP sun fadi haka ne bayan wani taron gaggawa da suka yi a jihar Delta.
Gwamnatin jihar Kano za ta ci gaba da al'adar da ta dauko da aurar da samari da zawarawa. An ware biliyoyin kudi domin wannan shirin a cikin kasafin kudin 2025.
Jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Arewa watau Kannywood, Maryam Yahaya ta sayi sabuwar mota kirar Marsandi Benz, mutane sun taya ta murna.
Gwamnan Filato, Caleb Mutfwang ya ce ba hana kiran sallah a jihar Filato ba. Ya yi bayani ne bayan yada jita jitar hana Musulmai kiran sallah a jihar Filato
Gwamnatin Osun ta ce ta shirya daukaka kara bayan hukuncin kotu, inda ta bukaci a zauna lafiya har sai kotun daukaka kara ta yanke hukunci kan rigimar sarauta.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Kalifan Tijjaniyya na duniya, Khalifa Sheikh Muhammad Mahi Inyass yayin da Kashim Shettima ya hadu da yan Izala.
Masu zafi
Samu kari