Latest
Mai bidiyon barkwanci Bello Galadanci ya tona rijiyar burtsate a kauyukan kusa da mahaifar Muhammadu Buhari da Hadi Sirika. Ya jefa kalubale ga Buhari.
Sanata Goje ya yabawa Shugaba Tinubu, majalisar tarayya, da al’umma baki daya. Ya yi kira da a ci gaba da addu’a don nasarar shugabanni da cigaban Najeriya.
'Yar gwagwarmaya, kuma 'yar siyasa a Arewacin Najeriya, Hajiya Naja'atu Muhammad ta tabbatar da cewa akwai shaidar Nuhu Ribadu ya zargi Tinubu da rashawa.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da gyarawa tare da sake gina madatsar ruwan Alau da ke jihar Borno.
An kashe jami’an tsaro 326 a Najeriya cikin shekara guda. Ƴan sanda 258, sojoji 59 sun mutu yayin da su ma NSCDC da hukumar shige da fice suka rasa jami’ansu.
ACP Dauda Fika, jarumin dan sanda da ke yaki da Boko Haram, ya rasu a Abuja. Ya jagoranci hare-haren kwato garuruwa a Yobe da Borno daga hannun ‘yan ta’adda.
Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa da ta'annati da dukiyar kasa (EFCC), sun kai samame a hedkwatar hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) da ke Abuja.
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Bayelsa karƙashin inuwar LP, Udengs Eradiri ya sauya sheƙa zuwa APC a hukumance, ya yabawa gwamnatik Bola Tinubu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'adda a jihar Borno. Dakarun sojojin sun hallaka 'yan ta'adda tare da kwato makamai masu yawa.
Masu zafi
Samu kari