Latest
Ziyarar da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya kai ga tsohon Minista a gwamnatin Muhmmadu Buhari, Rauf Aregbesola ya ja hankali kan shirinsa na na zaben 2027.
Yayin da ake ta korafi kan ƙirƙirar sababbin jihohi, Cibiyar Kare (CHRICED) ta zargi APC da amfani da lamarin don yaudarar 'yan Najeriya kan zaben 2027.
Shugaba Tinubu ya amince da daukar likitoci 50 da malaman jinya 100 don kula da lafiyar fursunoni, tare da gyaran gidan yarin Kuje da sabbin wuraren kiwon lafiya.
Mazauna garin Maru a jihar Zamfara sun fito kan tituna domin nuna adawarsu kan karuwar hare-haren 'yan bindiga. Sun bukaci hukumomi su dauki mataki.
Gwamnonin Kudu maso Yamma sun kafa tawagar hadin gwiwa ta tsaro tare da amfani da fasahar zamani don tabbatar da tsaro da bunkasa tattalin arzikin yankin.
Shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilai, Abubakar Kabiru Abubakar Bichi ya yi bayani kan dalilin kara N700bn a kasafin kudin shekarar 2025.
Majalisar wakilai ta saurari bukatar kirkirar sababbin jihohi uku: Oke-Ogun, Ijebu da Ife-Ijesa daga Hon. Oluwole Oke. Majalisar ta tattauna kan muhimman kudurori.
Bayan zargin bokaye a kisan ɗan Majalisa, Sarki Asagba na Asaba, Farfesa Epiphany Azinge, ya haramta ayyukan bokaye mata don dakile yawan laifuffuka.
Tsohon shugaban inshora ta NHIS ya ce hukumar EFCC sun kama shi kamar sun kama Bello Turji. Ya fadi yadda ya zauna a wajen EFCC da zama a kurkukun Kuje.
Masu zafi
Samu kari