Latest
PDP a jihar Kaduna ta bukaci dukkanin 'yan majalisarta da su ka yi watsi da jam'iyyar da su gaggauta ajiye mukaman da jaa'a su ka zabe su a kai a imuwar jam'iyyar.
Jami’an hukumar DSS da na rundunar 'yan sanda sun mamaye zauren majalisar dokokin jihar Legas, inda suka rufe ofisoshin kakakin majalisar da wasu shugabanni.
Rahotanni sun bayyana cewa fusatattun matasa a Abuja sun kashe wasu da ake zargin 'yan fashi da makami ne bayan da suka jefo wata mata daga motarsu.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya hana dalibai sanya dalibai aikin karfi da ya ritsa malamai sun sanya dalibai leburanci a wata makaranta da ziyarta.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce a yanzu haka malamai sun kore su a siyasa sun fara yakin neman zabe suna nuna wanda ya kamata a zaba.
Rabaran Bulus Yohanna ya gudanar da babban bikin aurar da masoya 21 a cocin St. Mark da ke jihar Neja, yana mai jaddada muhimmancin aure na doka da ka'idar coci.
Karamin Ministan tsaro, kuma tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa 'yan Arewa su na ganin amfanin mulkin Bola Ahmed Tinubu a fannoni da dama.
An tsinci gawar Sufera Haruna Mohammed a wani dakin otal a Ogun. An fara bincike don gano macen da suka shigo tare da shi da sanin musabbabin mutuwarsa.
Kalaman tsohon gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal a kan masu koma wa APC sun yi jam'iyyar ciwo, wanda ya jawo aka yi masa zazzafan martani kan sauya sheka.
Masu zafi
Samu kari