Latest
Wasu mahara da ake kyautata zaton fulani makiyaya ne sun kai faraminɗaya bayan ɗaga kan mutanen kauyuka da dama a jihar Benuwai, sun hallaka akalla 19.
Gwamnan Benuwai ya sha alwashin tube rawanin duk sarkin da aka gani yana haɗa baki da ƴan ta'adda ko ba su mafaka a yankinsa, ya roki su taimaka a dawo da tsaro.
Wasu miyagu sun yi yunkurin kashe babban darkta a hukumar gidaje ta ƙasa watau FHA, Remi Omowaiye yayin da yake hanyar komawa Osogbo yau Litinin.
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa za ta gudanar da bincike kan zaegin cewa jirgin yaƙinta ya hallaka fararen hula a wani hari da ya kai a jihar Katsina.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa tsarin da APC ke kokarin bullo da shi na kafa gwamnatin leken asiri zai tawo tasgaro ga tsarin dimukuradiyyar Najeriya.
Sanata Ned Nwoko na jihar Delta ya ƙaryata raɗe-radin cewa cikin da jaruma Chike Ike ke ɗauke da shi nasa ne kuma yana shin aurenta, ya ce ba gaskiya ba ne.
Ana zargin 'yan bangar siyasa da jam'iyyar PDP ta yi hayarsu, sun kashe shugaban karamar hukumar Irewole, jihar Osun lokacin da fada ya barke kan hukuncin kotu.
Babbar kotun Kano ta tabbatar da ƴancin kananan hukumomin jihar 44, ta ba ɗa umarnin ci gaba da sakar masu kuɗaɗensu kai tsaye ba tare da wata tangarɗa ba.
Gwamnatin jihar Zamfara ta hana dukkanin tarukan siyasa a jihar don kare zaman lafiya, amma APC ta ce matakin bai dace ba, tana mai cewa ba za a hana ta ba.
Masu zafi
Samu kari