Latest
Kwamitin da ya tattara rahoto kan zanga zangar adawa da tsadar rayuwa ya ce an kashe mutane 10, an lalata dukiyar sama da N11bn an jikkata mutane 7.
Fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood, Chika Ike ya bayyana cewa ba Sanata Ned Nwoko ne ya mata cikin da take ɗauke da shi ba.
Aliko Dangote ya samu sabon matsayin cikin jerin masu kudin duniya, Ya dawo na 86 daga na 144 a duniya. Dangote ya shiga cikin masu kudin duniya 100.
PDP ta fara sayar da fom ɗin takarar gwamnan Anambra, zaɓen fidda gwani zai gudana 5 ga Afrilu, yayin da za a mika sunan ɗan takara zuwa ga INEC a ranar 22 ga Mayu.
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an tsaron farin kaya na DSS sun ci karo da miyagun makamai da alburusai a ofishin tsohon shugaban majalisar jihar Legas.
Gwamnatin Donald Trump za ta binciki tallafawa Boko Haram da kidin USAID bayan Sanatan Amurka ya bankado bayanai. Amurka ta yi Allah wadai da Boko Haram.
Sanata Geraldine Thompson ta jihar Florida a ƙasar Amurka ta riga mu gidan gaskiya bayan an mata tiyata domin gyara mata gwiwarta a ƙasar Amurka.
Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan kasuwa su rage farashin kayan abinci yayin da ta tallafa wa manoman Jigawa da kayayyakin noma na Naira biliyan 5.
Rundunar 'yan sandan Adamawa ta tabbatar wa legit cewa jami'anta su na kokarin ceto mutanen da miyagun 'yan ta'adda su ka sace bayan kai mummunan hari a jihar.
Masu zafi
Samu kari